Tsaya ka karanta, wannan manhajar an kirkireshi ne domin taimakawa yan uwa almajirai masu aikin makaranta.
Idan kanason Allah ya hore maka dukiya da budi to ga wani sirri daga cikin Qur'ani mai girma ana karanta wannan fatiha kafa 1111 amma duk sanda aka zo dai dai Al Rahmani rahim za'a maimaita kafa 618, sai a karasa surar, sannan fatihar duk bayan kafa 100 za'a karanta ya Arsadan Maksuhu Alqabidu Hataranzagiyu Allahu Arzuquni 2975, wannan sirrin ana yinshi tsawon kwana 7, kuma ranar Alhamis ake farawa a sa'ar mushtari, wallahi wallahi in dai kayi wannan aikin Allah zai bude maka hanyoyi bila adadin
izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.
Talla (duk tallan da aka gani ba daga mu bane.)
Wannan jalabin ba yawa sai zafi sannan shi muke kira da ba'a bawa rago ko mai qiwya, Ana fara aikin ranar Alhamis a sa'ar mushtari ana yin miftahul amal Sai a zauna a karanta fatiha kafa 619 amma duk sanda aka karanta iyaka na'abudu wa iyaka nastain za'a tsaya sai a karanta Bismillahirrahmanirahim kafa 20, sannan sai kuma a karanta ya Amlahalamahudu ya fattahu 647, Sai kuma ace Allahumma arzuquni Rizqan Dayyiban mubarakan fihi kafa 1, sannan sai a karasa fatihar, wannan aikin Ana yin shi ne tsawon kwana 7, wallahi indai mutum zai yi wannan aikin zai ga budi da chanji.
izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.
Talla (duk tallan da aka gani ba daga mu bane.)
1. Wacce Surace idan kana yawan karantata a gida zaka samu kwanciyar hankali da tsaro?
Itace Suratul Nur
2. Wacce Surace idan kana ko kina yawan karantashi zaku samu fahimtar juna da soyayya tsakaninku da matayen ku ko mazajen ku?
Itace Suratul Rahman
3. Wacce Surace take kara yawan arziki wa mutum?
Itace Suratul Waqi'at
4. Wacce Surace take baya mutum kariya kuma take wankeshi daga ko wanne irin nau'in mugunta?
Itace Suratul Baqrah
5. Wacce Surace take sa mutum ya buwaya ya mallake zuciyoyin Jama a da duniya baki daya?
Itace Suratul Fa'dir
6. Wacce Surace take sanya mutum Allah yake sanar dashi wasu abubuwan tun kafun su faru?
Itace Suratul Saba'a
1. Wacce Surace take hana mutum yawan aikata zunubi kuma tana kankare zunubi?
Itace Suratul Mu'uminun
Kadan daga cikin faidojin qur ani wayan nan ayoyin idan mutum yana fama da asiri a jikin shi in har ana yawan rubuta mishi su insha Allah asirin nan zai warware ga ayoyin
واتبعوا ما تتلوا الشيطين على ملك سليمن وما كفر سليمن ولكن الشيطين كفروا يعلمون الناس السحر وما انزل على الملكين ببابل هروت ومروت وما يعلمان من احد حتى يقولا انما نحن فتنة فلا تكفر فيتعلمون منهما ما يفرقون به بين المرء وزوجه وما هم بضارين به من احد الا باذن الله ويتعلمون ما يضرهم ولا ينفعهم ولقد علموا لمن اشترىه ما له فى الءاخرة من خلق ولبئس ما شروا به انفسهم لو كانوا يعلمون
واوحينا الى موسى ان الق عصاك فاذا هى تلقف ما يافكون () فوقع الحق وبطل ما كانوا يعملون () فغلبوا هنالك وانقلبوا صغرين () والقى السحرة سجدين () قالوا ءامنا برب العلمين () رب موسى وهرون ()
وقال فرعون ائتونى بكل سحر عليم() فلما جاء السحرة قال لهم موسى القوا ما انتم ملقون () فلما القوا قال موسى ما جئتم به السحر ان الله سيبطله ان الله لا يصلح عمل المفسدين () ويحق الله الحق بكلمته ولو كره المجرمون
قالوا يموسى اما ان تلقى واما ان نكون اول من القى () قال بل القوا فاذا حبالهم وعصيهم يخيل اليه من سحرهم انها تسعى () فَأَوجَسَ فى نَفسِهِ خيفَةً موسىٰ () قُلنا لا تَخَف إِنَّكَ أَنتَ الأَعلىٰ () وَأَلقِ ما فى يَمينِكَ تَلقَف ما صَنَعوا إِنَّما صَنَعوا كَيدُ سٰحِرٍ وَلا يُفلِحُ السّاحِرُ حَيثُ أَتىٰ
Wannan idan anason yaro ya taso da kaifin basira da kuma haddace abu lokaci kankani a jarraba mishi wannan sirrin ana tofa wadannan ayoyin kafa 99 kullum a ruwa
فاشارت اليه قالوا كيف نكلم من كان فى المهد صبيا
رب اشرح لى صدرى () وَيَسِّر لى أَمرى () وَاحلُل عُقدَةً مِن لِسانى يَفقَهوا قَولى
Sai a bawa kwantar da yaro a bashi ya sha insha Allahu in dai anai masa haka kullum, ana bashi wallahi zai yi fasaha da saurin hadda.
Ana samun itacen zaafaran sai ayi alqalami dashi sannan a samu tawadar zaafaran sai a rubuta wayannan ayoyin a farin takarda mara zane
وبشروه بغلم عليم() فَأَقبَلَتِ امرَأَتُهُ فى صَرَّةٍ فَصَكَّت وَجهَها وَقالَت عَجوزٌ عَقيمٌ () قالوا كَذٰلِكِ قالَ رَبُّكِ إِنَّهُ هُوَ الحَكيمُ العَليمُ
ومريم ابنت عمرن التى احصنت فرجها فنفخنا فيه من روحنا وصدقت بكلمت ربها وكتبه وكانت من القنتين
bayan an gama rubutawa sai ayi laya dashi ta rataya a jikinta
idan mutum yana tsoron sharrin wani mai sharri ko wani mai binshi da qulinboto to yarraba wannan sirrin insha Allah babu wanda ya isa ya tabaka ko wayeshi, zaka kasance a wuri mai tsarki wurinda ka tabbata babu mutane sannan kaima ka tabbatar da kanada tsarki da alwala, sai ka karanta suratul muzammil kafa 21 a zama daya sannan sai ka karanta wannan adduar (اللهم إنك تري مكاني وتسمع كلامى ولايخفى عليك شيئا من امورى اللهم انى أسألك مسكنة المساكين ،وابتهل إليك إبتهال الذليل وأدعوك دعاء الخائف المستجير، اللهم يا جبارالسموات واأرض يا قاصم كل جبار عنيد حرمت الظلم علي نفسك وجعلته بين عبادك وانت تعلم ان (sai ka fadi sunann shi) ظلمني وتعدي علي وليس لي صبراً إلي يوم القيامة اللهم أطمسهً من بلاء طمسا وأغمره بالمصائب عمساً واملأ قلبه رعباً وجسده مرضاً وأنزل عليه الزازلً والصواعق واجعل غراب البين في داره ساكنا اللهم بدد شمله وشتت شمله وأقلل عددهً ونكس أمله وأغضب عليه سلطانه فإنه ا يعجزك أخذه من الجانب الذي يؤمن منه يا الله يا الله يا الله وصلي علي سيدنا محمد وعلي آله وصحبه وسلم) wannan adduar kuma ana karanta shi kafa 3 ne.
Ga wanda yake son yayi aure namiji ko mace wannan sirrin naku ne insha Allahu zaa dace bi'izinillahi taala, yadda ake aikin shine ko wacce daren juma a zai yi alwala yayi sallah raka a biyu da niyyar Allah ya biya masa bukatarsa sannan daman tunda rana zaiyi sadaka da niyar Allah ya kawo dalilin yin auren, bayan ya idar sai ya karanta suratul Sharhi (Alamnashrah kenan) kafa 313 amma duk bayan kafa 10 zai ce (Allahumma ashrah suduri Auladu Adam wa banatu hauwa Allahumma Arzuquni Zaujan salihan Allazi tuhibbuhu wa taradahu.) idan namiji ne kuma ga addu ar da zaiyi duk bayan Alamnashrah kafa 10 (Allahumma ashrah suduri Auladu Adam wa banatu hauwa Allahumma Arzuquni Zaujah saliha Allati tuhibbuha wa taradaha). insha Allahu in har anayin haka zaa dace
Idan mace ana yawan sakinta babu dalili kai ko da dalili to a jarraba mata wannan aikin bi izinillahi ta ala Za'a dace baxa a sake sakinta ba insha Allahu, Ana samun takarda mara zane sai a samu tawadar zaafaran (مدد روحني) sai a rubuta wannan ayar akan takardar (الم تر كيف ضرب الله مثلا كلمة طيبة كشجرة طيبة اصلها ثابت وفرعها فى السماء تُؤتى أُكُلَها كُلَّ حينٍ بِإِذنِ رَبِّها) kafa 20 bayan an gama rubutawa sai a hayaqa takardar da turare mai kamshi sai ta rataya shi a jikinta, bayan haka ranar litinin ko jumaa sai ta sake rubuta wannan abun ta wanke ta saka acikin wani banban roba haka sai tayi wanda da wannan ruwan a dakinta amma wuri mai tsarki, ita kadai ake san tayi wankan kada wani ya ganta kuma baayi a toilet, insha Allahu za,a dace
Wanda yakeda yawan mantuwa ga wani sirri ba yawa sai zafi, yadda ake aikin shine duk bayan sallar farillah ana karanta sunan allah ALRAHMANU ba ya rahmanu ba ALRAHMANU ake karantawa kafa 100 insha Allahu zaka ga chanji Bi,izinillah.
Ana rubuta sunan manzon Allah طه kafa 92 amma da'ira akeson rubutun maana circle a tsakiyan cirle din sai a rubuta wannan ayar (إِنّا فَتَحنا لَكَ فَتحًا مُبينًا لِيَغفِرَ لَكَ اللَّهُ ما تَقَدَّمَ مِن ذَنبِكَ وَما تَأَخَّرَ وَيُتِمَّ نِعمَتَهُ عَلَيكَ وَيَهدِيَكَ صِرٰطًا مُستَقيمًا وَيَنصُرَكَ اللَّهُ نَصرًا عَزيزًا) bayan wannan sai kuma (لاحول ولاقوة الا باالله العلي العظيم kafa 7) sannan a saman hatimin (اللهم انى اسالك باسمك العظيم الاعظم الذي لم اجد اعظم منه ولن اجد اعظم منه المطهر المقدس الرزاق ان ترزقنا رزقا حلاا طيبا مباركا با نفاذ وصلى الله على سيدنا محمد صلى الله عليه وسلم ) ana rubutun ne tawadar zaafaran sannan kuma idan aka gama rubutawa sai a hayaka shi da turare mai kamshi sai kuma ayi laya dashi a rataya a jiki insha Allahu zakaga yadda allah zai bude maka kofofin arziki.
Wannan ayar da kuma sunan Allah sunada matukar sirri wajen samun budi a wajen ubangiji, yadda ake aikin shine, anayin aikin sallar asuba da isha'i kawai, ana karanta ya ladifu kafa 1000 sai kuma (الله لطيف بعباده يرزق من يشاء وهو القوى العزيز) kafa bakwai, idan hakan yayi maka tsauri sai ka karanta ya ladifu kafa 1000 sai ayar kafa 7 duk bayan sallar asuba, wallahi duk wanda ya dawwama a aikata wannan sirrin zaisha mamaki.
Wannan sirrin yanada karfi ban yarda wani ko wata su aikatashi ba sai ta hanyar halal in kuma ba haka ba, ni ban yafeba Allah ya isa, kai wannan sirrin mata da miji sune a haqqu su aikata wannan sirrin Amma duk wanda ya Aikatashi ba tareda haqqiba ko ta haram ban yafe ba, yadda ake sirrin shine ana daidaitar lokaci mai kyau sai ayi tsarki a tabbatar an tsarkaka sai ayi Alwala ayi a zauna a fuskanci alqibla sai a fara karatu kamar haka (Qulhuwallahu ahad Bihurmati jibirilu, Allahu samad bi hurmati Israfilu, lamyalid bihurmati Mikailu, walamyulad bi hurmati Azarailu, walam yakun lahu kufwan Ahad bihurmati Darda'ilu Mahra ilu) kafa 370 bayan ka gama sai ka saka ko ki saka hotonshi a gabanki ko a gabanka kana tofa masa wannan abunda ka karanta da farko shima kafa 370 da niyar Ya soki ko ta soka tayi maka biyayya wannan shine Allah yasa mu dace.
Wanda ke bukar Budi da jalabi na alkairi to ya dawwama a karanta Bismillahi rahmani rahim kafa (786) kullum zaiga abun mamaki insha Allahu, kuma zai samu farin jini da kaifin hadda da hazaqa kuma dafai ne sosai
Duk wanda Allah ya bashi ikon Karanta wayan nan ayoyin to insha Allahu zai kasance mai nasara da budi da kuma samun farin ciki kusa kusa a rayuwarshi, Nasarun Minallahi wa fatahun Qarib Kafa 1023, insha Allahu rabbi.
Wanda ke bukar Allah ya bashi Nasara Akan makiyanshi da masu binshi da kaidi to ya jarraba wannan ayar quranin kuma ya dawwama a karanta ta wallahi sai ya sha mamaki Alfarmar muhammada rasulullahi, yadda ake aikin shina a yawan karanta Wa yansurukallahu nasaran aziza kafa 778 wallahi mutum sai yayi mamaki,
Mai bukatar Ibdalil sihir Ga wata faida ana yawan karanta wannan ayar (ولا يفلح الساحر حيث اتى) kullum kafa 1394 in dai mutum ya dawwama a karanta wannan ayar a adadin da aka bayar zai zo ya bamu labari insha Allah.
Mai bukatar samun aminci da salama a rayuwarshi to ya rike wannan sirrin kullum ana karanta wannan ayar (ان كل نفس لما عليها حافظ) kafa 1467, insha Allahu zai rayu cikin salama da aminci babu abun tsoro ko qi da zai riskeshi
Mai bukatar Arziki Ga wata faida ana yawan karanta wannan ayar (فابتغوا عند الله الرزق) kullum kafa 2018 in dai mutum ya dawwama a karanta wannan ayar a adadin da aka bayar zai zo ya bamu labari insha Allah.
Mai bukatar maganin damuwa da samun sauki Ga wata faida ana yawan karanta wannan ayar (سيجعل الله بعد عسر يسرا) kullum kafa 916 in dai mutum ya dawwama a karanta wannan ayar a adadin da aka bayar zai zo ya bamu labari insha Allah.
Mai bukatar Arziki da dukiya Ga wata faida ana yawan karanta wannan ayar (وتعز من تشاء وتذل من تشاء) kullum kafa 3197 in dai mutum ya dawwama a karanta wannan ayar a adadin da aka bayar zai zo ya bamu labari insha Allah.
Mai bukatar Allah yayi masa katangar karfe da duk azzalumai Ga wata faida ana yawan karanta wannan ayar (ومن عاد فينتقم الله منه) kullum kafa 1012 in dai mutum ya dawwama a karanta wannan ayar a adadin da aka bayar zai zo ya bamu labari insha Allah.
Mai bukatar Arziki da Albarka akan duk abunda yasa a gaba Ga wata faida ana yawan karanta wannan ayar (واعتدنا لهم رزقا كريما) kullum kafa 1186 in dai mutum ya dawwama a karanta wannan ayar a adadin da aka bayar zai zo ya bamu labari insha Allah.
Mai bukatar samun sauki akan wata rashin lafiya da ta sakashi a gaba to Ga wata faida ana yawan karanta wannan ayar (واذا مرضت فهو يشفين) kullum kafa 3070 in dai mutum ya dawwama a karanta wannan ayar a adadin da aka bayar zai zo ya bamu labari insha Allah.
Mai bukatar rufin baki komai yayi sai dai a zuba masa ido babu wanda ya isa yayi magana Ga wata faida ana yawan karanta wannan ayar (اليوم نختم على افوههم) kullum kafa 1425 in dai mutum ya dawwama a karanta wannan ayar a adadin da aka bayar zai zo ya bamu labari insha Allah.
Mai bukatar Allah ya bashi lafiya da sauki Ga wata faida ana yawan karanta wannan ayar (قلنا ينار كونى بردا وسلما) kullum kafa 693 in dai mutum ya dawwama a karanta wannan ayar a adadin da aka bayar zai zo ya bamu labari insha Allah.
Mai bukatar Allah ya tsareshi daga makiya Ga wata faida ana yawan karanta wannan ayar (نجنى من القوم الظلمين) kullum kafa 1452 in dai mutum ya dawwama a karanta wannan ayar a adadin da aka bayar zai zo ya bamu labari insha Allah.
Mai Alkhairi da Albarka Ga wata faida ana yawan karanta wannan ayar (يستبشرون بنعمة من الله) kullum kafa 1394 in dai mutum ya dawwama a karanta wannan ayar a adadin da aka bayar zai zo ya bamu labari insha Allah.