KUNDIN SIRRI

Tsaya ka karanta, wannan manhajar an kirkireshi ne domin taimakawa yan uwa almajirai masu aikin makaranta.


Sirrin Yasin 1

Wannan sirrin yana daya daga cikin mujarraban sirrukan sheikh habibu, yanda ake aiki dashi shine zaka sana tufafi masu kyau sannan ka tabbatar da kanada tsarki, sai ka karanta yasin zuwa وضرب لنا مثلا ونسى خلقه قال من يحى العظم وهى رميم to daga wannan ayar har zuwa karshen suratu yasin zaka maimaita su kafa 66 amma kada amanta kafun a fara aikin ana yin saraful ammar sannan ana kunna turare mai kamshi, to bayan ka gama wannan sai kayi tawkil kamar haka (اقسمت عليكم ايها الجماعه الموكلون بسورة يس بحق يس ومن انزل يس ومن نزل بيس ومن انزلت عليه يس الصادق االمين صلى اهلل عليه وسلم وبحق عهود سليمان ابن داود عليهما السالم ان تفعلونى (Sai ka fadi bukatat ka)و بنور انه من سليمان وانه بسم الله الرحمن الرحيم أَلّا تَعلوا عَلَىَّ وَأتونى مُسلِمينَ الوحا العجل الساعة ) kafa 66 wannan aikin baya bukatar sai kayi rasadi ko wani abun kawai kayi niya ka tsarkake jikinki kayi aiki na kwana 7 insha Allahu zaka ga biyan bukata.



ads

Sirrin Yasin 2

Wannan ayar ta suratu yasin tanada matukar faida iyayen mu na da can suna amfani da ita kuma Alhamdulillah mujarrabun ce sosai tanada fa'ida
inji mallam yace duk wanda yake yawaita karanta wannan ayar ta surar yasin
فسبحن الذى بيده ملكوت كل شيء واليه ترجعون
Allah zai yalwata gidanshi da abinci insha Allahu, abinci baxai yanke a gidan shi ba bi'izinillahi taala.



ads

Sirrin Yasin 3

Wannan kuma duk wanda yake fama da matsala ta mayu ko hassada kambun baka kenan to ya jarraba wannan aiki, ana samun jan zare amma zaren al hariri yafi karfi sai a tofawa wannan zaren yasin amma duk mubin zaa karanta suratul falaq kafa 7 duk mubin bayan an gama tofawa sai a daurawa wanda yake fama da wannan matsalar a wuyarshi insha Allahu sai ya warke daga wannan matsalar bi'izinillahi taala.



ads

Sirrin Yasin 4

Ana karanta wannan ayar ta cikin suratu yasin dan neman wata bukata ko wacce iriyace insha Allahu zata biya kuma zaa ga dacewa Alfarmar mai makka da madina
ana karanta SALAMUN QAULAN MIN RABBI RAHIM kafa 1479 kullum akan ko wacce iriyar bukata zaaga dace insha Allahu.



ads

Sirrin Yasin 5