Tsaya ka karanta, wannan manhajar an kirkireshi ne domin taimakawa yan uwa almajirai masu aikin makaranta.
Duk wanda yake so duk inda ya shiga mata suke sha'awar shi, Shaawa ta alaqa bawai soyayya ba, to ya hada wayan nan hayakin in baka samu ba, kayi magana zamu samar maka 08109934185
1. Udul Salib (عود الصليب)
2. Udul Nid [turaren tsinke mai kamshi] (عود ند)
3. Miqlul Azraq (مقل ازراق)
4. Jama jam tamarul hindi (wata tsamiyace da ake samu a india جماجم تمر الهندى)
A hadesu wuri daya sai ake hayaki dashi.
Duk wanda yakesan Alkairai suke shigo masa ko kuma zaiyi wani aiki na alkairi na sirri yayi amfani da wayan nan hayakin
1. Milhu [gishiri](ملح)
2. Miski gari (مسك)
3. Anbar (عنبر)
4. Harmal (حرمل)
Wayan nan hadin sunada kyau in bazaka iya hadawa ba zamu hada maka 08109934185.
Idan mutum yana cikin damuwa kuma baya jin dadin duniyar ga matsaltsalu sunyi yawa to ya hada wannan hadin
1. Maramiya (مريمية)
2. Babunaj (بابونج)
3. Milhu gishiri kenan (ملح)
A hade su gu daya ake hayaki dasu.
Idan mayu suka saka ku a gaba to ku hada wannan hadin insha Allahu za'a dace, idan kuma bazaku iya hadawa ba, kuyi mun magana ta whatsapp 08109934185 muna hadawa.
1. Harmal (حرمل)
2. Milhu gishiri kenan (ملح)
3. Black pepper Mosoro (فلفل اسود)
idan aka hada sai ake hayaki dashi ko ake hayaka gida insha Allahu zaa dace.
Idan ka hada wannan hayakin kana aiki dashi insha Allahu Aljanu zasu ke yawan nemanka suke aiki dakai.
1. Jinin Tattabara (دم الحمام)
2. Jinin Kerkeci (دم الذئب)
3. Bawon tafarnuwa (قشر الثوم)
4. Bawon Albasa (قشر البصل)
5. Jin Al'ada (دم الحيض)
6. Kashin tattabara (زبل الحمام)
Idan zaayi aikin aljanu ko kuma anason aljanu suyi muamala da mutum a ke amfani da wannan hadin.
Masu fama da aljanu yanada kyau ace sun hada wannan hayakin insha Allahu zaa samu sauki.
1. Tafarnuwa
2. tazargade
3. kajiji
4. Binta sudan
5. Gishiri kadan
6. habbatussauda
7. man gelo
8. man juda
Wannan shine zaa hada gaba daya ake hayaki dasu insha Allahu zaa dace.
Wannan idan kana zargin akwai sihiri a gida to ka hada wayan nan abubuwan, da farko ana samun ma'ul wardi, milhul kashan ملح الجشن، sai kuma harmal sai a karanta musu wayannan ayoyin
قال موسى ما جئتم به السحر ان الله سيبطله ان الله لا يصلح عمل المفسدين.
ولا يفلح الساحر حيث اتى
sai kuma والعمل قد بطل وال عقد انحل sai kuma ayatul kursiyu dukan su kafa 21 sai ake fesawa ko yayya fawa a gida insha Allahu zaa ji dadinshi
wacce takeson maza suke binta sosai duk namijin da ya ganta yaji yana sonta to ta jarraba wannan, ana samun faratun zakara na hagu sai a hadasu gu daya ayi laya dasu sai ta rataya su insha Allahu zaa dace
Akwai wayanda zakaga fatarsu tayi fari musamman bakin su da hancin su sai kaga mutum ya zama kala biyu, wannan matsalar da turanci muna kiranta da VITILIGO duk mai irin wannan matsalar ga magani, ana samun Tafarnuwa sai a konata har sai ta zama toka sai a debi tokar wannan tafarnuwar sai a kwaba da zuma ake shafawa mai wannan matsalar insha Allahu zaa dace.