KUNDIN SIRRI

Tsaya ka karanta, wannan manhajar an kirkireshi ne domin taimakawa yan uwa almajirai masu aikin makaranta.


Mallaka Mai Zafin Gaske

Wannan sirrin yana kyau sosai Ana rubuta wannan ayar kafa 33 واجعله مقبلا علينا ولا تجعله غاضبا علينا Bayan an rubuta sai a wanke a saka zuma mai kyau aciki insha Allahu mallaka ce Kuma tana saka miji ya rage zuciya akan matarshi 12. Idan kina san mijinki ya soki kamar hauka ki rubuta wannan ayar فلا ممسك لها وما يمسك فلا مرسل له من بعده وهو العزيز الحكيم اﻟﺤﻜﻴﻢ Kafa 41 kwana 7 amma za'a Buda harfin ه Naﺑﻌﺪهda kuma ﻟﻪ A saka sunanshi aciki sai a wanke rubutun a saka gishiri aciki asha na tsawon kwana 7 amma fa ranar juma'a ake fara aiki karfe 6:30 aji tsoron Allah

Read More Sirrin Dafa'i mai kyau

SIRRIN MALLAKAR MIJI

Idan kin san mijinki bai cika daukar maganar ki da mahimmanci ba ga wata fa'ida da mutanen mu na da suke amfani dashi, duk sanda zakiyi magana da mijinki to ki shafa gishiri a leben bakin ki Insha Allahu za'a ga ikon Allah cikin kankanin lokaci 10. Idan kina bukatar wani abu mai girma a wurin mijinki kuma kina tunanin baxai baki ba, to ki rubuta يس والقرآن الحكيم A takarda amma za'a Buda م A saka sunanshi aciki ko bukata sai a nade wannan takarda ayi laya, bayan nan sai a samu jan zakara sai a saka layan a bakin zakaran bayan an saka sai a yanka zakaran a binne kan a karkashin murhu yadda wuta zaike bugashi sai a samu gu ayi wuridin yasin gaba dayanta kafa 41 wallahi wallahi sai yayi miki abunda kikeso wani zai iya yi miki wannan aikin

Read More Sirrin Dafa'i mai kyau

SIRRIN DAFA'I MAI KARFI

Wannan sirrin na dafa'i ne mai karfin gaske kuma sirrine mai girma duk wanda ubangiji ya bashi ikon aikata wannan sirrin zai yi godiya kuma zai godewa Allah insha Allahu.
Yadda ake aikin shine ana son mutum ya kasance cikin tsarki ranar Alhamis ya rubuta wannan hatimin dake kasa kafa 41 sannan sai ya wanke bayan ya wanke sai ya saka garin kirfat, sazabu, da kuma garin kainuwa sai ya wanke ya sha na tsawon kwana 14 wannan rubutun sau daya akeyin shi insha Allahu za'a ga abun mamaki sannan ranar alhamis ake fara shan rubutu.

Read More Sirrin Dafa'i mai kyau

SIRRIN SAMUN BUDI

Wannan sirrin yanada matukar tasiri da karfi musamman ga wayanda abubuwa suka toshe musu wannan sirrin yanada karfi wallahi
Yadda ake aikin shine, ana rubuta wannan hatimin a farar takarda sai a rubuta wannan a rijiyar hatimin يافتاح افتحلى فى امرى
Bayan ka gama rubutawa sai ka nade layar ka saka akan charbin ka ka zauna a waje mai tsarki, ka saka tufafin ka mai tsarki sai kayi wurindin wannan salatin اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى سَيِّدِنَا مُحَمَّدٍ عَدَدَ مَا عَلِمْتَ وَمِلْءَ مَا عَلِمْتَ وَزِنَةَ مَا عَلِمْتَ وَمِدَادَ كَلِمَاتِكَ 
Kafa 3076 Sai kuma ya fattahu kafa 489
Kullum har tsawon kwana 14 ko kuma 41 insha Allahu zakasha mamaki aikin wannan aikin yanada karfi sosai 08109934185

Read More Sirrin Budi

Hatimin Dalai'ilul Khairati Hizifi Na Biyu

Wannan kuma ana rubuta shi kafa 102 adadin Al malu (kudi kenan) idan ka gama shi kuma ana shanshi ne na tsawon kwana 14 amma kullum za'a yi wuridin "Allahuma salli ala Sayyadina Muhammadu Alfatihi lima ugliq kafa 16648 wannan za'a ga ikon Allah ya kamata a soma aikin nan tunda mushtari yana gida mai kyau



Sirrukan dala'ilul khairati na biyu

Hatimin Dalai'ilul Khairati Hizifi Na Daya

Yan uwana acikin Allah, idan Allah yasa kuka mayarda hankalinki kuka gabatar da wannan aikin insha Allahu zakuyi mamaki sosai musamman a irin wannan lokacin da muke ciki mai tarin Albarka, wannan sirrin da kuke gani sirri ne na komai da komai sirrine Na dafa'i kuma sirrine Na jalabi da ba kasafai ake samun irin shi ba a zamanin nan namu da muke ciki
yadda ake aikin shine, ana rubuta wannan hatimin kafa 41 kullum za'ake sha har tsawon kwana 41, amma ku sani indai mutum yasha to kullum sai kayi wuridin Salatin Annabi 4444 ko 1111 har sai ka gama Shan rubutun mallam baka bina rantsuwa wallahi sai kaga rayuwarka ta chanza kuma sai kaga biyan bukata a duk abunda ka sa a gaba kar a manta ko wacce rana zakayi salatin annabi adadin da muka ambata kuma ya kasance Kanada tsarki ka tsarkake zuciyarka



Sirrukan dala'ilul khairati
Sirrin samun nasara akan makiyi

Samun Kariya Daga wata Masifar

Wannan sirrin ba yawa sai zafi, kuma sirrine boyayye gwadajje wanda iyaye da kakanni suke tasrifi dashi ma'ana suke aiki dashi, Wannan sirrin ko yaki akeyi idan kayi aiki dashi zaka ga ikon Allah zaka fito cikin salama kai ko ina ka shiga zaka futo cikin salama insha Allahu Rabbi.

Sirrin samun nasara akan makiyi

Dafa'i Da Samun Nasara Akan Makiya

Ba a cika fitar da irin wannan sirrin ba saboda karfin shi da kuma girman shi, wallahi wallahi idan mutum ya rike wannan sirrin babushi babu wulakanta a idon makiya kuma a gaban idon shi zai dinga ganin yadda Allah Zaike kashe makiyanshi cikin kankanin lokaci.

hatimin sirrin mallakar mace mujarrabun

Hisbul Bahar Na Shehu Ahmadu Tijjani

An rawaito daga muridan maulan mu Ahmadu Tijjani cewa wannan yana daya daga cikin adduo'in da yake yawan karantawa, kuma ya tabbatar musu da cewa duk wanda yake yawaita karanta wannan sirrin wallahi mutum duk muguntar shi ko da uwarshi yake kwana sai dai yayi hakuri ya ganshi ya barshi kuma yana kara arziki.

hatimin sirrin mallakar mace mujarrabun

Sirrin Mallakar Mace Mai Karfi 2025

Wannan shahararren sirrine domin mallakar mace kuma sirrine mai fa'idan gaske domin mujarrabun ne mun jarrabashi.

Sirrin Karya jifa mujarrabun

Ana samun farar takarda wanda ake yawan samu a ofishi ko ince wanda ake printing dashi mai suna A4 paper sai a rubuta qulhuwa kafa 111 amma duk aya za'a rubuta ayatul kursiyu da kuma lahaula duk karshen qulhuwa kuma ba ayaba karshen surar za'a rubuta فلما القوا قال موسى ما جئتم به السحر ان الله سيبطله ان الله لا يصلح عمل المفسدين kafa 7, sai a wanke a saka kaikayi koma kan mashekiya da kuma kainuwa da habbatussauda ake sha tsawon kwana bakwai za'a zo a bani labari, wanda bai ganeba ya dauki nambar mu sai yayi tambaya

izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.



Jalabi Dafa'i Mallaka Warware sihiri Karya jifa jifa Asiri

Sirri Mallaka Sadidan

Ranar Jumma'a Sa'ar Zahra Ana samun turare mai kamshi sai a shafa a jiki sai a zauna sai a karanta Qulhuwa kafa 4444 amma duk bayan kafa 100 sai ace (tawakkalu ya kuddamu hazihil suratu sharif bi jalabu qalbu (sai a fadi sunanta ko sunanshi) ila muhabbati (sai ka fadi sunanka ko sunanki) hubban shadidan Alwahan Alwahan Al ajalu Al ajalu Al Sa'at Al Sa'at barakhallahu fikum wa alaikum) kafa 1, aikin ana yinshi ne na tsawon kwana 7 insha Allahu za'a ga biyan bukata, sannan idan ana son a kara mishi karfi ana cire hatimin aikin ga mai bukata zai iya bayarda abun sadaka sai mu cire mishi.

izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.



Jalabi Dafa'i Mallakar soyayya Warware sihiri Karya jifa Kariyar jifa Rufe asiri Bude aljannu Kariyar sharri Tsaron kai Maganin sihiri

Sirrin Firraqu Mai karfi

Ana karanta Wannan ayar amma wannan firraqun sai an tabbatar an buga wasu firraqun basu tashi ba ake yin shi saboda kankat ne, yadda ake aikin shine ranar Alhamis a samu hantiti ko bawon tafarnuwa a sa'ar zuhal ake fara aikin amma basai a rana daya za'a gama aikin ba kuma ba sai iya mutum daya bane zai yi aikin za'a kunna wuta sai ake saka hantitin nan aciki a matsayin hayaƙi kenan sai ake wuridin (والقينا بينهم العدوة والبغضاء الى يوم القيمة) kafa 6,431,296 milyan 6 da dubu dari 4 da dubu talatin da 1 da dari 2 da chasa'in da 6 basai lallai rana daya ba ake gama aikin ba ko kwana nawa zaka iya aikin amma duk bayan kafa 10,000 zaka ce (tawakkalu ya kuddamu hazihil ayat bil tafriq bayna (sunanshi) wa (sunanta) kama Farriq baynal sama'u wal ardu Alwahan Alwahan al ajalu Al ajalu Al Sa'at Al Sa'at barakhallahu fikum wa alaikum) kafa 1 wallahiin dai ka gama adadin nan kaga basu rabuba to bazasu taba rabuwa ba, sannan shima ana iya cire hatimi mai bukata sai ya bada abun sadaka mu cire masa ko kuma mu bashi aiki idan yayi sai mu bashi hatimin.

izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.



Jalabi Dafa'i Mallakar soyayya Warware sihiri Karya jifa Kariyar jifa Rufe asiri Bude aljannu Kariyar sharri Tsaron kai Maganin sihiri

Sirri samun aiki

yan uwana wallahi sirrin nan mai karfi ne billahil lazi, duk wanda ya jarrabashi sai yaji dadin shi, wannan sirrin ga wayanda basu da aikin yi ne indai kayi zaka samu aiki kuma aikin da zaka samu arziki mai yawa da kuma albarka, wannan sirrin suratul duhe ne
Yadda ake aikin shine in ka tabbatar kanada tsarki, tsarkin jiki dana tufafi da inda za,a gudanar da aikin, sai ayi salatin annabi kafa 9 za,a karanta surar wal duhe ne, amma ku sani duk inda kuka ambaci harfin (ك ka) to za,a karanta sunan Allah ya karimu kafa 9, misali wal duhu wallaili iza saje, ma wa'adaka (to sai a karanta ya karima kafa 9), rabbuka (namma ya karimu kafa 9), wama qale, walal akirati kairun laka(ya karimu kafa 9) minal ule, wala saufa yu,udika (ya kirimu kafa 9) rabbuka (ya karimu kafa 9) fatarde, alam yajidika (ya karimu kafa) yatiman fa awe, wawa jadaka(ya karimu kafa 9)dallan fahade, wawajadaka (ya karimu kafa 9) a ilan fa agne, fa,ammal yatima fala taqhar, wa ammassaila fala tanhar, wa amma bi niimati rabbika(Ya karimu kafa 9), fahaddis

kullum ana karantashi a yadda muka kawo muku ba tsawon kwana 9 in kuma mutum ya samu aikin kamun kwana 9 tacika to zai iya barin aiki amma in baka samu ba zaka iya ci gaba har tsawon kwana 9 idan kuma mutum yayi kwana 27 hmmmm zai ga ikon Allah, izinin wannan aikin shine a adanna tallan nan na kasa.



Jalabi Dafa'i Mallaka Warware sihiri Karya jifa Asirin kudi

Sirrin Mace mai neman miji

Yar uwata acikin Allah, idan Allah yasa kika mayarda hankalinki kika gabatar da wannan aikin insha Allahu zakiyi mamaki sosai ko mai kudi kikeso Allah zai baki
yadda ake aikin shine, dole duk ranarda zakiyi aikin sai kinyi wanka kuma kin tsarkake jikin ki da inda zakiyi aikin shikenan bayan kinyi haka sai ki zauna kuma daddare ake aikin, sai kiyi wuridin istigfari 1000 ranar farko haka dare na biyu har kwana 11, kar a manta ko wacce rana sai anyi wanka, sannan kiyi salati wa manzon Allah ko kafa nawa ne, sai kuma ki karanta suratul muzammil kafa 11 sannan sai ki roki Allah miji da kalar yadda kikeson shi
idan aka fara aikin baa tsayawa, izinin wannan aikin shine a danna tallan nan dake kasa.



Jalabi Dafa'i Mallaka Warware sihiri Karya jifa jifa Asiri

Sirrin Albarkar dukiya

idan kanasan Allah ya sanya maka Albarka a dukiyarka to ka jarraba wannan Aikin sassauka

yadda ake aikin shine, duk sanda zaka bama wani kudi kace (innalillahi wa inna ilaihirrajiun) in kuma zaka karba agun wani sai kace (Bismillahirrahmani rahim). wallahi tallahi mun jarraba wannan hanyar kuma munga albarka sosai aciki.



Sirrikan Jalabi Sirrikan Dafa'i Mallakar Miji Warware sihiri Karya jifa warware jifa Asirin

Jalabi Mai Karfi

Ana rubuta wannan sirrin akan allo kafa 41 A wanke sai dai kuma ranar Alhamis ake shan rubutun da misalin karfe 6:30, ana yin rubutun na tsawon kwana 7, duk ranar da kasha rubutun sai kayi wuridin Ya Fattahu Ya Razzaqu Ya Wahabu Ya Ganiyu kafa 1871, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.

Sirrin jalabi mai karfi

Jalabi Dafa'i Mallaka Warware sihiri Karya jifa jifa Asiri

Jalabin Fattahu

Ana rubuta wannan hatimin akan farin takarda sai a nade takardar a daura akan charbi ranar Alhamis karfe 6:30 na safe sai ayi wuridin Ya Fattahu kafa 34161, kwana 7 zaka zo kq bani labari, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.

Sirrikan jalabi na sunan Allah fattahu

Sirrikan Jalabi da dafa'i Dafa'i Mai karfi Mallaka mai kyau Warware sihiri Karya jifa Kundin Asiri

Jalabin Dukiya

Ana rubuta wannan hatimin akan takarda mara zane sai a rubuta wannan a tsakiya المال كثيرا, sai a nade takardar a daura akan charbi sai a soma wuridin Ya Ganiyu Agniyani kafa 7777 kullum har tsawon kwana 7, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.

Sirrikan jalabi na samun dukiya

Jalabin samun dukiya Dafa'i da kariya fitinanniyar Mallaka Warware sihiri mai karfi Karya jifa jifa Asiri

Jalabin Fita Kunci

Idan kana cikin kunci karasa yadda zakayi to ga wannam aikin sai a jarraba, ana rubuta wannan hatimin a farin takarda ko a kan yashi ko arubuta asha, idan a takarda aka rubuta to a nade takarda a daura akan charbi idan kuma sha akayi duka dai za'a zauna ne ayi wuridin Ya Muyassiru yassir kafa 2372 sai ayi wuridin Lailaha illa anta subhanaka inni kuntu minal zalimin Kafa 583, sannan kuma sai ayi wuridin Fa inna ma al usri yusra inna ma al usri yusra kafa 2372 sai a sake yin wuridin Lailaha illa anta subhanaka inni kuntu minal zalimin Kafa 583, bayan kagama sai ka fadawa Allah bukatarka aikin ana yinshi ne na tsawon kwana 7. izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.

Hoton sirrikan jalabi na fita daga kunci

Sirrikan Jalabi Sirrikan Dafa'i yadda ake mallakar miji Yadda ake Warware sihiri Sirrikan Karya jifa Asirin mallaka

Sirrin Dafa'i Mai Girma

Wallahi wannan dafa'ine mai karfin gaske in kasan makiya sun sakaka a gaba to ka jarraba wannan sirrin, yadda ake aikin ana rubuta wannan kafa 41 asha kafun a fara aikin ranar talata ake aikin anayin wuridin Wannan ayar ورد الله الذين كفروا بغيظهم لم ينالوا خيرا وكفى الله المؤمنين القتال وكان الله قويا عزيزا kafa 1114 sai kuma ayi wuridin ya muntaqimu kafa 5631 sai wuridin ya hayyu dafi ( ياحى دافع) kafa 5631. ranar talata ake aikin karfe 6:30 na safe ko 1:30 na rana ko 8:30 na dare ko 3:30 na dare wannan sirrin yanada kyau kwana 7 ake aikin, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.

Sirrin dafa'i mai karfin gaske

Dafa'i da jalabi Sirrin Dafa'i Dafa'in Yasin Dafa'i Mai karfi

Dafa'i Mai Rangwangwan

Wannan yana daya daga cikin Dafa'in da manyan mutane ko ince manyan malamai suke aikatawa yanada karfi sosai koda wasa ba,a wasa dashi, yadda ake aikin ranar talata lokacin marrikh sune 6:30am ko 1:25:pm ko 8:30pm ko 3:30am za,a zauna ayi wuridin tabbat yada kafa 611 sai سيهزم الجمع ويولون الدبر kafa 111, sai kuma ayi alamtara kafa 1113 sai ورد الله الذين كفروا بغيظهم لم ينالوا خيرا وكفى الله المؤمنين القتال وكان الله قويا عزيزا kafa 5631, sai kuma li,ilafi kafa 531 sai kuma والله يعصمك من الناس kafa 95 aikin ana yinshi ne na tsawon kwana bakwai sai a roki Allah kariya, hmmm mutum ya gwada tabaka, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.

Dafa'i na kariya daga Sharrin Mutum da Aljani.

Dafa'i na kariya fitinanniyar mallaka Mallakar miji Warware sihiri Karya jifa

Dafa'i Mai Zafi

Wannan dafa'i ne kuma jalabi ne ba yawa sai zafi Wallahi duk wanda yake wannan sirrin duk bayan wata uku babushi babu shiga kunci kuma zai samu kariya daga makiya, ana fara aikin ranar talata lokacin marrikh (nayi bayanin lokutan a sirrukan baya), sai ayi wuridin استغفرالله، حسبناالله، لااله الاالله، لاحول ولاقوة الابالله Ma ana (Astagfirullah, Hasbunallah, Lailaha illallah, Lahaula walaquwata illa billah) kafa 6,007,401 maana kafa (milyan shida da kafa duba bakwai da daya), ba lokaci daya ake aikin ba zaka iya yin wata biyu ko uku kana aikin amma ake yin adadi mai yawa, kuma ko tafiya kakeyi ko me kakeyi zaka iya yin wuridib dan Allah ku jarraba kuzo ku bani labari, aikin sai rijalul gaibi, wannan aikin fa har hadimai suna bin mutum kuma daga lokacin da yayi nisa a aikin zai fara jin kamar ana kara masa karfi zaiji zuciyarshi tana bugawa, zaiji kamar ana motsi a inda yake to hadiman aikin ne, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.

Sirrin dafa'i mai karfin gaske domin samun kariya 2025

Jalabi da dafa'i Dafa'i da jalabi Mallaka mai karfi Warware sihiri Karya jifa jifa da asiri maganin Asiri

Ibdali Mai Girma

Ana rubuta Fatiha kafa 7 amma duk ayar fatihar za'a rubuta ayatul kurshiyu shi kuma ayatul kursiyun za,a za a bude duk hakurin shi sai a rubuta wannan aciki فلما القوا قال موسى ما جئتم به السحر ان الله سيبطله ان الله لا يصلح عمل المفسدين ku kula da kyau ha kurin (ه) ayatul kursiyyu guda 9 ne, kar ayi mistake in mutum bai fahimta ba yayi mana magana ta layin mu, bayan an gama sai a wanke a saka kaikayi koma kan mashekiya da garin habbatussauda da kuma garin kainuwa asha, ana fara aikin ranar Alhamis a lokacin mushtari, kwana 7 ake sirrin wannan sirrin yanada karfi a kula da kyau, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.

HATIMIN KARYA SIHIRI DA NEMAN KARIYA DAGA SHARRIN MASU SIHIRI

Dafa'i da Jalabi Dafa'i Mai karfi Mallaka sadidan Warware sihiri Yadda Ake lalata jifa Yadda ake karya jifa Warware Asiri

Ibdali Mai Kyau

Wannan Sirrin koda an samu wani ya kawo maka complain akan yanaso a warware masa asiri to wannan hatimin Ana rubutashi akan takarda mara zane, a tsakiyar hatimin sai ka rubuta sunanshi, ka nade layar ka daura akan charbi kayi wuridin wannan ayar فلما القوا قال موسى ما جئتم به السحر ان الله سيبطله ان الله لا يصلح عمل المفسدين kafa 15827 kwana 7, ana fara aikin ranar Alhamis ko asabar ko talata a lokutansu, mutum zai iya yiwa kanshi kuma zai iya yiwa wani, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.

Hatimin Dafa'i na kariya daga Sharrin Mutum da Aljani, Sihiri, Sammu da Hassada

Dafa'i da Jalabi Dafa'i na kariya Dafa'i sadidan Hatimin Dafa'i Dafa'in Aljanu Dafa'i jifa Dafa'i Asiri

Ibdali Waqadimna

Ana rubuta wannan sirrin akan farin takarda sai ayi a saka sunan wanda yake fama da asiri a jikin shi a tsakiyar hatimin, sai a nade takardar ayi wurudin وقدمنا الى ما عملوا من عمل فجعلنه هباء منثورا kafa 22395 kullum tsawon kwana 7, sai a roki Allah ya warware sihirin insha Allahu za'a dace, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.

Hatimin warware sihiri, jifa, hassada da kariya

ibdali sihir Hatimin warware sihiri Yadda ake Warware asiri Warware jifa Karya jifa jifa da asiri Asirin mallaka

Ibdali Sihir

Kullum har tsawon kwana 14 ana rubuta wayan nan ayoyin ko wanne kafa 7 ءامن الرسول بما انزل اليه من ربه والمؤمنون كل ءامن بالله وملئكته وكتبه ورسله لا نفرق بين احد من رسله وقالوا سمعنا واطعنا غفرانك ربنا واليك المصير

الله لا اله الا هو الحى القيوم لا تاخذه سنة ولا نوم له ما فى السموت وما فى الارض من ذا الذى يشفع عنده الا باذنه يعلم ما بين ايديهم وما خلفهم ولا يحيطون بشيء من علمه الا بما شاء وسع كرسيه السموت والارض ولا يءوده حفظهما وهو العلى العظيم

لقد جاءكم رسول من انفسكم عزيز عليه ما عنتم حريص عليكم بالمؤمنين رءوف رحيم فان تولوا فقل حسبى الله لا اله الا هو عليه توكلت وهو رب العرش العظيم

فلما القوا قال موسى ما جئتم به السحر ان الله سيبطله ان الله لا يصلح عمل المفسدين

وقدمنا الى ما عملوا من عمل فجعلنه هباء منثورا

وقل جاء الحق وزهق البطل ان البطل كان زهوقا

فغلبوا هنالك وانقلبوا صغرين.

ليحق الحق ويبطل البطل ولو كره المجرمون
sai ayi saka kainuwa da garin habba aciki duk sanda za'a sha rubutun, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.

MAGANIN TSARIN JIKI DAGA DUKKAN SHARRIN ABIN HALITTA DA IBDALI SIHIR

Jalabi da dafa'i Dafa'in Yasin Mallakar miji sadidan Warware sihiri Karya jifa

Ibdali Mai Kyau

Wannan sirrin ibdali ne mai kyau kwarai ana rubuta wannan hatimin kafa 41 ko 7 kullum har tsawon kwana 7 ko 14 in za'a sha a saka garin habba da garin kaikayi da garin habba aciki insha Allah za,a ji dadin shi, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.

Yadda ake karya jifa da asiri da kuma maita

Warware Maita Dafa'i Maganin mayu Warware sihiri Karya jifa

Firraqu

Wannan kuma firraqu ne mai zafin gaske, ana rubuta wannan hatimin akan takarda sai a saka sunan wayanda akeso ayi musu firraqu daya yana ganin sama daya kuma yana ganin kasa a tsakiyar hatimin, bayan haka sai ayi wuridin والقينا بينهم العدوة والبغضاء الى يوم القيمة daidai nan kafa 2545 sai kuma tabbat yada kafa 211 kullum tsawon kwana 7 ake aikin ranar asabar sa'ar zuhal ake aikin, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.

Sirrikan firraqu domin raba aure ko masoya

Sirrikan firraqu Firraqun Raba aure Mallaka garanti Warware sihiri Karya jifa

Firraqu Mai Kyau

Ana rubuta wannan hatimin akan takarda inda aka rubuta namiji sunan namiji za a saka inda kuma aka rubuta mace kuma anan za,a rubuta sunan mace, bayan an rubuta sai ayi laya a daura akan charbi hallau zaayi wuridin والقينا بينهم العدوة والبغضاء الى يوم القيمة daidai nan kafa 2545 sai kuma tabbat yada kafa 211 ranar asabar ake aikin a saar zuhal aji tsoron Allah, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.

Hatimin sirrin firraqu mai karfi

Hatimin Jalabi Hatimin Dafa'i Sirrin Mallaka Warware sihiri Karya jifa Sirrin firraqu Hatimin firraqu

Sirrin Farin jini

Ana rubuta wannan hatimin kafa 41 kullum sai a wanke a raba rubutun gida biyu, kashin farko a asha ranar juma'a, kashi na biyu kuma a saka turaren binta sudan aciki kullum ake shafawa a jiki, insha Allahu za,a dace, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.

sirrin farin jini da kwarjini a wajan al'umma mutane kenan

Farin jinin mata Farin jinin kasuwa Mallaka sadidan farin jini da tumfafiya farin jinin samari Sirrin farin jini mai karfi sirrin farin jinin mata Sirrin farin jini da kwarjini sirrin yasin don farin jini sirrin suratul Yusuf na farin jini sirrin fatiha na farin jini