Tsaya ka karanta, wannan manhajar an kirkireshi ne domin taimakawa yan uwa almajirai masu aikin makaranta.
Ana hada adadin (لقضاء الحوائج) zai baka 980 kar a manta al hamza da alif idan sukazo gu daya ana barin daya a dauki daya shiyasa adadin ya zama 980, bayan nan sai mu duba wanne sunan Allah ne yayi daidai da wannan adadin, babu sunan da ya dace dashi amma akwai wanda yayi kusa dashi shine sunan Allah Alqadiy (القاضي), saboda haka mun cire ismullahil a'azam, abunda ya rage shine mutum ya hada adadin sunan shi dana mahaifiyarshi, in baka iya hadawa ba akwai tshohon application din mu, sai ka shiga ka hada dashi, saboda haka sai duk adadin da sunanka dana mahaifiya ya baka, shine adadin da zaka ja na sunan Allah القاضي, misali sunanka muhammad 92 sunan mahaifiyar zainab 69 kqga zai baka 161 to wannan shine adadin da zakaja sunan Allahn idan kuma so kake ya kara karfi sai ka ninka adadin sunan sau adadin sunan maana 161 sau 161 zai baka 25921 wannan shine misalin, sai karoki Allah bukatarka kullum ake aikin har sai bukata ta biya Allah yasa mu dace, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.
idan aka kawo maka mara lafiya wanda sanadin shi asiri ne, Ana hada adadin wannan harafin (لابطال السحر) zai baka 372, sunan Allah da yayi kusa da wannan adadin shine السريع saboda haka sai mutum ya hada adadin sunan mara lafiyar da sunan mahaifiyar mara lafiyar sai ka daura hannunka akan mara lafiyar ka tofa masa sunan Allah السريع ba ya sari'u ba, adadin da ka samu insha Allahu zai samu lafiya, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.
Ana hada adadin wannan harfofin (للنصر على الاعداء) zai baka 608 sunan Allah da yayi kusa da wannan harfofin shine الباعث yadda ake aiki dashi shine zaka hada adadin sunan ka dana mahaifiyarka duk abunda ya baka, ranar daren jumma'a zaka samu takarda sai ka rubuta sunan Allah الباعث adadin sunanka dana mahaifiyarka bayan ka gama sai ka nade kayi laya dashi ka ratayashi, sannan daga ranar kuma a daren jumaa zakayi sujada sai ka karanta sunan Allah الباعث adadin sunanka dana mahaifiyar ka sannan sai kace (Allahumma ya Ba a sal rasulu, mubashshirina wa munazzirina Sallallahu ala Muhammad a alihi wab,as li (sunanka bin sunan mahaifiyarka) man yasumuhu, Aldayyibinal dahirinal ma asumiynal suw,al azab wansurni alaihi nasran aziza muqtadir wa fa ja ihi Allahumma mafaji at malaika muntasir innaka antal qawiyul muqtadir, innaka antal qawiyul muqtadir, innaka antal qawiyul maqtadir ), zakaga yadda Allah zaiyi da makiyanka bi izinillahi taala, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.
Ana hada adadin ( لتسهيل الامور) shine zai baka 822, sunan Allah da yayi kusa da wannan adadin shine المذل saboda haka sai ka hada adadin sunanka dana mahaifiyarka, yadda ake aikin shine duk sanda zaka soma wani Al'amari anason ka karanta wannan sunan na Al muzillu adadin sunanka dana mahaifiyar ko, to insha Allahu, Allah zai saukaka maka wannan Aiki ko ince Al,amarin, musamman ga masu rubuta jarabawa, ko aikin soja ko project kai koma menene in dai kana bukatar Allah ya saukaka maka sai ka jarraba aikin, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.
ana hada adadin (لسعة الرزق) shine zai bamu 889 saboda haka sunan Allah da yi kusa da wannan adadin shine المؤخر, saboda haka yadda ake aikin shine zaka hada adadin sunanka dana mahaifiyarka adadin da ya baka shine zaka ke karantawa duk bayan sallan farillah maana zakake karanta sunan Allah المؤخر adadin sunanka dana mahaifiyarka duk bayan sallan farillah ko kuma duk sanda rana ya futowa, insha Allahu zaa sha mamaki, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.
Ga mai son yayi farin jini da kwarjin da qabuli ya buwayi jama'a to ya jarraba wannan sirrin mai matukar faidan gaske ana hada adadin (للجاة والقبول) shine zai bamu 639, wannan adadin yafi kusa da sunan Allah الوتر Saboda haka zaka hada sunan ka da sunan mahaifiya adadin da ya baka shine adadin da sunan Allah الوتر da zaka ja kullum insha Allahu zakaga yadda jamaa zasu soka su kuma girmamaka, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.
Ana hada sunan Allah الغني المغني wanda zai bamu 2222 saboda haka yadda ake aikin shine kullum da safe zaka karanta sunan Allah الغني المغني kafa 2222 haka da dare kullum babu fashi insha Allahu zaka ga budi na gaske, in kuma kanason cikakken sirrin sai kayi mana magana ta whatsapp 0810993415 ka bada abun sadaka mu baka hatiminshi, ammafa ba dole saida hatimin shi ba yawwa, zaka iya yin abunka haka nan, sai dai da hatimin yafi karfi, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.
Wannan jalabine dake jawo kwastomomi a wajen sana'a na harafin ن, yadda ake aikin ranar Juma a daf lokacin da mai huduba ya hau kan mimbari, daman ka tabadi itacen za afaran kayi alqalami dashi, da tawadar za faran sai kuma farar takarda mara zane, da ya hau kan mimbari sai ka rubuta wayan nan abubuwan
ن ن ن ن ن ن ن ن ن ن
ن ن ن ن ن ن ن ن ن ن
ن ن ن ن ن ن ن ن ن ن
ن ن ن ن ن ن ن ن ن ن
ن ن ن ن ن ن ن ن ن ن
ل م ق ن ج خ ض
واذن فى الناس بالحج ياتوك رجالا وعلى كل ضامر ياتين من كل فج عميق
bayan ka gama sai ka nade layar ka saka a wajen da kakeson kwastomomi suzo zakasha mamaki sosai, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci, duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.
Ana karanta wayannan Ayoyin ko wannen su kafa 17
1. Wakafa billahi waliya.
2. wakafa billahi nasira.
3. wakafa billahi hasiba.
4. Wakafa billahi wakila.
5. wakafa bi rabbika hadiyan wa nasira.
6. wakafa birabbika bi zunubi ibadihi kabiran basira.
7. wakafallahul mu'uminina qitala wa kanallahu qawiyan aziza.
8. Fasayakfikuhumullah wa huwal sami'ul Alim, birahmatika ya arhamarrahimin wa sallallahu ala sayyadina muhammad wa ala alihi wa sahbihi ajma in, sai aje wurin da kake ganin zaakuyi musayar zance insha Allah zakayi nasara.
Idan aka kawo maka complain akan ma'auratan da basa zaman lafiya to ga wani aiki ka jarraba musu, da farko zakayi alwala ka tabbata kanada tsarki ranar lahadi, sai ka fiskanci Alkibla ka samu wani abun ci sai ka tofa musu Suratul Muzammil kafa 9 a abincin bayan ka gama sai a basu abincin suci insha Allahu zakaga ikon Allah amma aikin in zaayi sai ayi da niyar samun daidaituwa da soyayya tsakanin wane da wance
Allah ya isa, Allah ya isa duk wanda ya aikata wannan sirrin ta hanyar da bata dace ba, Allah ya isa, yadda ake aikin shine ana yin azumi sannan ka tabbata kanada tsarki sai kayi wuridin wannan ismin (طوران) adadinshi 266, insha Allah zakaga biyan bukata wannan ismin yanada karfin gaske sabada maanar ismin shine ياحي يامحي sannan yana dauke da hadimi mai zafin gaske wato صفصفيائيل saboda haka a kiyaye aikin sai da hakki, in kuma baka iya kama barawo ba shi sai ya kamaka, Allah ya sawwake.
Duk wanda danshi yake yawan yin fitsarin kwance ga wani sirri a jarraba, da farko ana rubuta wayan nan harfofin
د ع ب م ح ر ب ة د ل ع
لل م ع ح ب م ح م د ة
و ب ل ع م ب غ م ر ة
ح ب ذ ع ب م ح ة ب ة ز م
ana rubuta shi kafa bakwai sai a bawa yaron da yake fitsarin kwance yasha kafun yayi bacci fatan nasara.
Da farko dai wannan sirrin babban sirri ne kuma yana daya daga cikin sirrukan da nake kauna har a raina wallahi, yadda ake aikin shine ana karanta suratil kausar kafa 300 bayan ka gama karantawa sai ka karanta wannan adduar
اللهم منزل الكتاب و منشيء السحاب هازم الاحزاب ادرء بك فى نحور الاعداء واستكفى بك البلاء
sannan sai kace حم kafa 7 sannan saikace فسيكفيكهم الله وهو السميع العليم ولا حول ولاقوة الا باالله العلى العظيم اللهم اكفنا السوء بماشئت كيف شئت اللهم عليك بهم فنهم لا يعجزوك, wannan shine Sirrin Allah yasa mu dace,
Ana rubuta wannan hatimin akan takarda inda aka rubuta namiji sunan namiji za a saka inda kuma aka rubuta mace kuma anan za,a rubuta sunan mace, bayan an rubuta sai ayi laya a daura akan charbi hallau zaayi wuridin والقينا بينهم العدوة والبغضاء الى يوم القيمة daidai nan kafa 2545 sai kuma tabbat yada kafa 211 ranar asabar ake aikin a saar zuhal aji tsoron Allah, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din.
Ana rubuta wannan hatimin kafa 41 kullum sai a wanke a raba rubutun gida biyu, kashin farko a asha ranar juma'a, kashi na biyu kuma a saka turaren binta sudan aciki kullum ake shafawa a jiki, insha Allahu za,a dace, izinin wannan sirrin shine mutum ya dannan koren madanni na kasa idan ya nuna masa talla ya jira sakan 20 kafin ya dawo shine izinin sirrin, a kiyaye izini a sirri yanada mahimmanci duk sanda ka shiga dole kayi haka saboda ta wannan hanyar ne zamu iya inganta muku application din. Sirrikan yasin