Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Qai, Tsira da Salati su tabbata ga fiyayyen halitta annabiMuhammad S.A.W Da iyalan Gidanshi da sauran bayin Allah salihai muminai kuma waliyai irinsu maulan mu
Sheikh Ahmadu Tijjani RTA [0]Da kuma Maulanmu Muradin mu
Sheikh Ibrahim Inyass RTA [1] Allah Ya kara yarda dasu Ameen
Wannan sirrin da zan Baku Yanzu Yana daya daga cikin manya manyan sirrukan mallaka da muke kira da sirrin mallaka mai zafi wanda manyan malaman mu ke boye muku su basa futarwa saboda wasu dalilai Alhandulillah gashi yau zan baku shi kyauta Insha Allahu Sannan Ina rokon ku da kudanna wannan links din domin hakan ne zai bamu kwarin gwiwar kawo muku asararu a koda yaushe.
Da farko ana samun tufafi mai tsarki sai kuma wuri mai tsarki wanda babu hayaniyar mutane dayawa son samu ayi aikin da dare ranar Juma'a, bayan mutum ya cika wadan nan sharudan sai ya zauna ya fuskanci Alqiblah ya mai da hankalinshi waje daya, sai ya soma da wurin
Amma duk bayan kafa 1000, Za'a karanta Ya Wadudukafa 400, sai kace ko kice (Ya Allah, ka mallakamun wane, ya zama baiji kuma bai gani a kaina komai zaiyi sai da yarda ta ya soni tamkar yadda uwa takeson danta) sai kaci gaba da wuridinka, har ka gama
Wannan aikin ana yinshi ne na tsawon kwana 7 babu yankewa in bakayi koda na kwana daya bane to aiki ya dawo baya sai ka sake aikin daga farko, saboda haka ayi kokarin idan aka fara a kammalashi domin samun natijar aikin