Sirrin Crypto Yana Daya Daga cikin litattafan da suka budewa dayawa daga cikin masu harkar crypto ido a fadin arewa mallakin daya daga cikin manyan masana harkar blockchain, marigayi 'Nasir I. Mahuta' Allah ya saka mishi da Alkairi, Allah ya kai haske kabarinshi ameen - By muawiya muzzy 08109934185